[ { "title": "Mene ne Yahweh yayi wa Dauda?", "body": "Yahweh yi masa jinƙai kuma ya ɗaga ni sama saboda ya mai da martani ga waɗanda sun tsane shi." }, { "title": "Ta yaya Dauda ya san Yahweh na farinciki da shi?", "body": "Dauda ya san wannan domin maƙiyansa basu yi nasara a kan sa ba." }, { "title": "Ta yaya Yahweh ke tallafan Dauda?", "body": "Yahweh na tallafansa cikin amincinsa kuma za ya kiyaye ni a fuskarsa har abada." } ]