ha_psa_tq_l2/31/10.txt

10 lines
359 B
Plaintext

[
{
"title": "Don menene karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?",
"body": "Karfin sa ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace domin zunubi."
},
{
"title": "Ta yaya mutane sun amsa wa yanayin Dauda?",
"body": "Mutane sunyi banza da shi,makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi."
}
]