[ { "title": "Don menene karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?", "body": "Karfin sa ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace domin zunubi." }, { "title": "Ta yaya mutane sun amsa wa yanayin Dauda?", "body": "Mutane sunyi banza da shi,makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi." } ]