ha_psa_tq_l2/22/01.txt

10 lines
301 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake tambayar Allah?",
"body": "Dauda na tambaya don me Allah ya yashe shi, don me yayi nesa daga Dauda."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya kanyi da tsakar rana da kuma dare?",
"body": "Dauda ya yi kuka da tsakar rana kuma da dare Dauda kuma bai yi shiru ba."
}
]