[ { "title": "Mene ne Dauda yake tambayar Allah?", "body": "Dauda na tambaya don me Allah ya yashe shi, don me yayi nesa daga Dauda." }, { "title": "Mene ne Dauda ya kanyi da tsakar rana da kuma dare?", "body": "Dauda ya yi kuka da tsakar rana kuma da dare Dauda kuma bai yi shiru ba." } ]