ha_psa_tq_l2/96/11.txt

10 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me sai sammai suyi murna kuma sai duniya ta yi farinciki?",
"body": "Sai sammai suyi murna kuma sai duniya ta yi farinciki domin Yahweh yana zuwa."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi in ya zo?",
"body": "In Yahweh ya zo zai yiwa duniya shari'a, zai shar'anta duniya da adalci, mutane kuma cikin amincinsa."
}
]