[ { "title": "Don me sai sammai suyi murna kuma sai duniya ta yi farinciki?", "body": "Sai sammai suyi murna kuma sai duniya ta yi farinciki domin Yahweh yana zuwa." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi in ya zo?", "body": "In Yahweh ya zo zai yiwa duniya shari'a, zai shar'anta duniya da adalci, mutane kuma cikin amincinsa." } ]