ha_psa_tq_l2/27/11.txt

10 lines
437 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya roƙi Yahweh ya yi domin abokan gabansa?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya koya masa tafarkinsa kuma ya bishe shi a daidaitacciyar hanya domin abokan gabansa."
},
{
"title": "Don mene ne Dauda ya roki Yahweh kada ya bada ransa ga abokan gaban sa?",
"body": "Dauda yayi roki ga Yahweh kada ya bada shi a nufin makiyansa gama shaidun karya sun tashi gaba da shi, kuma suna huro da ta'addanci."
}
]