[ { "title": "Yaya Dauda ya roƙi Yahweh ya yi domin abokan gabansa?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya koya masa tafarkinsa kuma ya bishe shi a daidaitacciyar hanya domin abokan gabansa." }, { "title": "Don mene ne Dauda ya roki Yahweh kada ya bada ransa ga abokan gaban sa?", "body": "Dauda yayi roki ga Yahweh kada ya bada shi a nufin makiyansa gama shaidun karya sun tashi gaba da shi, kuma suna huro da ta'addanci." } ]