ha_psa_tq_l2/27/05.txt

10 lines
337 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh za ya yi wa Dauda a lokacin damuwa?",
"body": "Yahweh zaya mafakansa, ya boye shi a inuwar rumfarsa, kuma za ya ɗaukaka shi a bisa dutse mai tsawo."
},
{
"title": "Yaya Dauda zaya ba da yabo ga Yahweh?",
"body": "Dauda za ya mika hadayu na farinciki, waƙa, kuma ya raina wakkoki ga Yahweh."
}
]