[ { "title": "Mene ne Yahweh za ya yi wa Dauda a lokacin damuwa?", "body": "Yahweh zaya mafakansa, ya boye shi a inuwar rumfarsa, kuma za ya ɗaukaka shi a bisa dutse mai tsawo." }, { "title": "Yaya Dauda zaya ba da yabo ga Yahweh?", "body": "Dauda za ya mika hadayu na farinciki, waƙa, kuma ya raina wakkoki ga Yahweh." } ]