ha_psa_tq_l2/26/09.txt

6 lines
191 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yake rokan Yahweh kada yayi?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh kada ya kawar dashi tare da masu zunubi, ko ransa tare da mutane masu marmarin shan jini."
}
]