[ { "title": "Mene ne Yahweh yake rokan Yahweh kada yayi?", "body": "Dauda ya roki Yahweh kada ya kawar dashi tare da masu zunubi, ko ransa tare da mutane masu marmarin shan jini." } ]