ha_psa_tq_l2/17/06.txt

14 lines
401 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda ya kira Allah?",
"body": "Dauda na kiran Allah domin Allah na amsa masa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya nuna mai?",
"body": "Ya roki Allah ya nuna mai alkawarinsa mai amince a hanya mai kyau."
},
{
"title": "Waye ne Allah ya ceca da hannun damarsa?",
"body": "Yana ceton wadanda suna neman mafaka a gare shi daga wurin maƙiyansa."
}
]