[ { "title": "Don mene ne Dauda ya kira Allah?", "body": "Dauda na kiran Allah domin Allah na amsa masa." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya nuna mai?", "body": "Ya roki Allah ya nuna mai alkawarinsa mai amince a hanya mai kyau." }, { "title": "Waye ne Allah ya ceca da hannun damarsa?", "body": "Yana ceton wadanda suna neman mafaka a gare shi daga wurin maƙiyansa." } ]