ha_psa_tq_l2/19/11.txt

10 lines
307 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne dokokin Yahweh da ke dai-dai ke yi wa bawan Yahweh?",
"body": "Ta wurinsu bawansa zai sami gargadi, akwai lada mai girma idan an yi biyayya dasu"
},
{
"title": "Daga mene ne Dauda ya roƙa a tsabtacce shi?",
"body": "Ya roƙa a tsabtacce shi daga boyayyun laifuffinsa."
}
]