[ { "title": "Mene ne dokokin Yahweh da ke dai-dai ke yi wa bawan Yahweh?", "body": "Ta wurinsu bawansa zai sami gargadi, akwai lada mai girma idan an yi biyayya dasu" }, { "title": "Daga mene ne Dauda ya roƙa a tsabtacce shi?", "body": "Ya roƙa a tsabtacce shi daga boyayyun laifuffinsa." } ]