ha_psa_tq_l2/19/07.txt

18 lines
400 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne dokar Yahweh yake yi?",
"body": "Dokar Yahweh tana wartsakar da rai."
},
{
"title": "Mene ne umurnin Yahweh take yi?",
"body": "Umurnin Yahweh na bada hikima ga masu buƙata."
},
{
"title": "Mene ne ka'idodin Yahweh take yi?",
"body": "Tana sa zuciya ta ji ɗaɗi."
},
{
"title": "Mene ne umurnin Yahweh take yi?",
"body": "Tana kawo haske ga idanu."
}
]