[ { "title": "Mene ne dokar Yahweh yake yi?", "body": "Dokar Yahweh tana wartsakar da rai." }, { "title": "Mene ne umurnin Yahweh take yi?", "body": "Umurnin Yahweh na bada hikima ga masu buƙata." }, { "title": "Mene ne ka'idodin Yahweh take yi?", "body": "Tana sa zuciya ta ji ɗaɗi." }, { "title": "Mene ne umurnin Yahweh take yi?", "body": "Tana kawo haske ga idanu." } ]