ha_psa_tq_l2/89/49.txt

10 lines
373 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin ya tambayi Ubangiji a kan ayyukan amintaccen alƙawarinsa na dä?",
"body": "Marubucin ya tambayi Ubangiji, \"ina ayyukan alƙawarin amincinka na dä?\""
},
{
"title": "Mene ne marubucin yace wa Ubangiji ya tuna?",
"body": "Yace wa Ubangiji cewa maƙiyan Yahweh zuba masa zagi kuma su na ba'a ga sawayen ƙeɓaɓɓun Yahweh."
}
]