[ { "title": "Mene ne marubucin ya tambayi Ubangiji a kan ayyukan amintaccen alƙawarinsa na dä?", "body": "Marubucin ya tambayi Ubangiji, \"ina ayyukan alƙawarin amincinka na dä?\"" }, { "title": "Mene ne marubucin yace wa Ubangiji ya tuna?", "body": "Yace wa Ubangiji cewa maƙiyan Yahweh zuba masa zagi kuma su na ba'a ga sawayen ƙeɓaɓɓun Yahweh." } ]