ha_psa_tq_l2/89/46.txt

10 lines
379 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin ya tambayi Yahweh a kan fushinsa?",
"body": "Ya tambayi yar yaushe Yahweh zai ɓoye kansa kuma fushinsa yayi ta ƙuna kamar wuta."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya tambayi Yahweh yayi tunani a kai?",
"body": "Yace wa Yahweh yayi tunani a kan kankantar lokacinsa kuma kuma rashin amfanin yadda Yahweh ya hallici dukkan mutane."
}
]