[ { "title": "Mene ne marubucin ya tambayi Yahweh a kan fushinsa?", "body": "Ya tambayi yar yaushe Yahweh zai ɓoye kansa kuma fushinsa yayi ta ƙuna kamar wuta." }, { "title": "Mene ne marubuci ya tambayi Yahweh yayi tunani a kai?", "body": "Yace wa Yahweh yayi tunani a kan kankantar lokacinsa kuma kuma rashin amfanin yadda Yahweh ya hallici dukkan mutane." } ]