ha_psa_tq_l2/148/13.txt

10 lines
309 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne ya kamata a yabi Yahweh?",
"body": "Ya kamata a yabi Yahweh saboda sunansa kaɗai aka fiffita kuma ɗaukakarsa kuma ta mamaye duniya da sammai."
},
{
"title": "Su wane ne amintattun Yahweh?",
"body": "Isra'ilawa da mutanen dake kurkusa da shi sune amintattun Yahweh."
}
]