[ { "title": "Don mene ne ya kamata a yabi Yahweh?", "body": "Ya kamata a yabi Yahweh saboda sunansa kaɗai aka fiffita kuma ɗaukakarsa kuma ta mamaye duniya da sammai." }, { "title": "Su wane ne amintattun Yahweh?", "body": "Isra'ilawa da mutanen dake kurkusa da shi sune amintattun Yahweh." } ]