ha_psa_tq_l2/31/01.txt

10 lines
264 B
Plaintext

[
{
"title": "Mafakar Dauda daga wurin wanene?",
"body": "Mafakar Dauda na cikin Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya zama wa Dauda?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya zama dutsen mafakarsa kuma ƙaƙƙarfar maɓoya domin cetonsa."
}
]