[ { "title": "Mafakar Dauda daga wurin wanene?", "body": "Mafakar Dauda na cikin Yahweh." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya zama wa Dauda?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya zama dutsen mafakarsa kuma ƙaƙƙarfar maɓoya domin cetonsa." } ]