ha_psa_tq_l2/99/04.txt

10 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubuci ya bayyana sarkin?",
"body": "Marubuci ya ce tsarkin yana da karfi kuma yana ƙaunar adalci."
},
{
"title": "Yaya marubuci ya ce al'ummai zasu amsa Yahweh?",
"body": "Marubuci ya ce al'ummai zasu yabi Yahweh kuma yi sujada a digadigansa domin ya na da tsarki."
}
]