[ { "title": "Yaya marubuci ya bayyana sarkin?", "body": "Marubuci ya ce tsarkin yana da karfi kuma yana ƙaunar adalci." }, { "title": "Yaya marubuci ya ce al'ummai zasu amsa Yahweh?", "body": "Marubuci ya ce al'ummai zasu yabi Yahweh kuma yi sujada a digadigansa domin ya na da tsarki." } ]