ha_psa_tq_l2/97/12.txt

6 lines
185 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci yana ƙarfafa adalai su yi?",
"body": "Marubuci ya ƙarfafa adalai su zama da farinciki a cikin Yahweh kuma su yi godiya ga sunansa mai tsarki."
}
]