[ { "title": "Mene ne marubuci yana ƙarfafa adalai su yi?", "body": "Marubuci ya ƙarfafa adalai su zama da farinciki a cikin Yahweh kuma su yi godiya ga sunansa mai tsarki." } ]