ha_psa_tq_l2/97/06.txt

14 lines
527 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya bayyana ãdalcin Yahweh da ɖaukakarsa?",
"body": "Sararin sama ne ke shaida ãdalcin Yahweh kuma dukkan al'ummai kuma sun gan ɖaukakarsa."
},
{
"title": "Wane ne Yahweh zai kunyatar?",
"body": "Dukkan waɗanda ke bauta wa abin da hannu ya sassaka da masu taƙama da gumaka marasa amfani Yahweh zai kunyatar da su."
},
{
"title": "Don me Sihiyona taji kuma biranen Yahuda ta yi murna? ",
"body": "Sihiyona taji kuma biranen Yahuda ta yi murna domin dokokin Yahweh na ãdalci. "
}
]