[ { "title": "Mene ne ya bayyana ãdalcin Yahweh da ɖaukakarsa?", "body": "Sararin sama ne ke shaida ãdalcin Yahweh kuma dukkan al'ummai kuma sun gan ɖaukakarsa." }, { "title": "Wane ne Yahweh zai kunyatar?", "body": "Dukkan waɗanda ke bauta wa abin da hannu ya sassaka da masu taƙama da gumaka marasa amfani Yahweh zai kunyatar da su." }, { "title": "Don me Sihiyona taji kuma biranen Yahuda ta yi murna? ", "body": "Sihiyona taji kuma biranen Yahuda ta yi murna domin dokokin Yahweh na ãdalci. " } ]