ha_psa_tq_l2/97/03.txt

10 lines
330 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne sakamako wutan da ke tafe a gaban Yahweh?",
"body": "Wuta da ke tafe a gaban Yahweh tana cinye magabta ko ta ina."
},
{
"title": "Mene ne ta kan faru a gaban Yahweh?",
"body": "Walkiyar Yahweh ta na haskaka duniya, duniya ta gani ta furgita, duwatsu kuma sun narke kamar tufa a gaban Yahweh."
}
]