[ { "title": "Mene ne sakamako wutan da ke tafe a gaban Yahweh?", "body": "Wuta da ke tafe a gaban Yahweh tana cinye magabta ko ta ina." }, { "title": "Mene ne ta kan faru a gaban Yahweh?", "body": "Walkiyar Yahweh ta na haskaka duniya, duniya ta gani ta furgita, duwatsu kuma sun narke kamar tufa a gaban Yahweh." } ]