ha_psa_tq_l2/96/03.txt

6 lines
303 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ya kammata kowa ya bayyana ɗaukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki a cikin al'ummai?",
"body": "Ya kammata kowa ya yi bayyana ɗaukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki domin Yahweh mai girma, kuma ya isa yabo sosai, kuma a ji tsoron sa fiye da dukkan sauran alloli."
}
]