[ { "title": "Don me ya kammata kowa ya bayyana É—aukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki a cikin al'ummai?", "body": "Ya kammata kowa ya yi bayyana É—aukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki domin Yahweh mai girma, kuma ya isa yabo sosai, kuma a ji tsoron sa fiye da dukkan sauran alloli." } ]