ha_psa_tq_l2/95/10.txt

10 lines
352 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Yahweh ya kwatanta mutane da sun gwada ikonsa?",
"body": "Yahweh ya ce, \"Waɗannan mutane ne da zuciyarsu ta karkace; basu san hanyoyina ba.\""
},
{
"title": "Da me Yahweh ya rantse da chikin fushinsa?",
"body": "Yahweh ya rantse chikin fushinsa cewa mutane da sun gwada ikonsa ba zasu taɓa shiga wurin hutunsa ba."
}
]