[ { "title": "Yaya Yahweh ya kwatanta mutane da sun gwada ikonsa?", "body": "Yahweh ya ce, \"Waɗannan mutane ne da zuciyarsu ta karkace; basu san hanyoyina ba.\"" }, { "title": "Da me Yahweh ya rantse da chikin fushinsa?", "body": "Yahweh ya rantse chikin fushinsa cewa mutane da sun gwada ikonsa ba zasu taɓa shiga wurin hutunsa ba." } ]