ha_psa_tq_l2/93/03.txt

10 lines
319 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya tekuna suka ta da muryarsu?",
"body": "Tekuna suka tashi kuma raƙuman su sunyi tumbotso sunyi ruri."
},
{
"title": "Wane ne a sama ya fi dukkan sauran ambaliyoyi masu ikon karya tekun?",
"body": "Yahweh a sama maigirma ne kuma ya fi dukkan sauran ambaliyoyi masu ikon karya teku."
}
]