[ { "title": "Ta yaya tekuna suka ta da muryarsu?", "body": "Tekuna suka tashi kuma raƙuman su sunyi tumbotso sunyi ruri." }, { "title": "Wane ne a sama ya fi dukkan sauran ambaliyoyi masu ikon karya tekun?", "body": "Yahweh a sama maigirma ne kuma ya fi dukkan sauran ambaliyoyi masu ikon karya teku." } ]