ha_psa_tq_l2/93/01.txt

6 lines
177 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne Yahweh ya yi tufafi ya kuma yi sutura?",
"body": "Yahweh ya yi tufafi da daraja ya kuma yi sutura da ƙarfi wanda ya sa kansa kama ɗammara. "
}
]