[ { "title": "Da mene ne Yahweh ya yi tufafi ya kuma yi sutura?", "body": "Yahweh ya yi tufafi da daraja ya kuma yi sutura da ƙarfi wanda ya sa kansa kama ɗammara. " } ]