ha_psa_tq_l2/92/10.txt

6 lines
232 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Yahweh zai tada kahon marubucin kuma ya keɓe shi da sabon mai?",
"body": "Yahweh zai tada kuma ya keɓe marubucin ta wurin barin shi ya ga faɗuwar maƙiyansa kuma ya ji hallakar miyagun maƙiyansa."
}
]