[ { "title": "Ta yaya Yahweh zai tada kahon marubucin kuma ya keɓe shi da sabon mai?", "body": "Yahweh zai tada kuma ya keɓe marubucin ta wurin barin shi ya ga faɗuwar maƙiyansa kuma ya ji hallakar miyagun maƙiyansa." } ]