ha_psa_tq_l2/92/08.txt

6 lines
189 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me duka masu aikin mugunta, da kuma maƙiyan Yahweh, za'a warwatsa su?",
"body": "Dukan masu aikin mugunta za'a warwatsa su domin Yahweh zai yi mulki har abada."
}
]