[ { "title": "Don me duka masu aikin mugunta, da kuma maƙiyan Yahweh, za'a warwatsa su?", "body": "Dukan masu aikin mugunta za'a warwatsa su domin Yahweh zai yi mulki har abada." } ]