ha_psa_tq_l2/91/10.txt

6 lines
324 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ba mugun abin da zai cim ma ko abu mai cutarwa da zai kusanci gidan wanda ya dogara ga Yahweh?",
"body": "Ba mugun abin da zai cim ma ko abu mai cutarwa da zai kusanci gidan wanda ya dogara ga Yahweh domn \nYahweh zai umarci mala'ikunsa su kare su kuma yi tsaronsa a cikin dukkan hanyoyinsa. "
}
]