[ { "title": "Don me ba mugun abin da zai cim ma ko abu mai cutarwa da zai kusanci gidan wanda ya dogara ga Yahweh?", "body": "Ba mugun abin da zai cim ma ko abu mai cutarwa da zai kusanci gidan wanda ya dogara ga Yahweh domn \nYahweh zai umarci mala'ikunsa su kare su kuma yi tsaronsa a cikin dukkan hanyoyinsa. " } ]