ha_psa_tq_l2/90/14.txt

10 lines
374 B
Plaintext

[
{
"title": "Da me Musa ya so Ubangiji ya kosar da 'yan \nAdam a cikin safe?",
"body": "Ya so Ubangiji ya kosar da 'yan Adam ne da alƙawarin amincisa, domin suyi farinciki da murna dukkan kwanakinsu."
},
{
"title": "Mene ne Musa ya so Ubangiji ya bar bayinsa su gani?",
"body": "Ya so Ubangiji ya bar bayinsa suga aikinsa da kuma 'ya'yansu suga darajarsa."
}
]